Kogin Waitangi
Kogin Waitangi kogi ne dake Arewacin kasa na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Ya samo asali ne kusa da bakin tekun arewacin tafkin Ōmāpere kuma yana gudana zuwa gabas zuwa Bay of Islands .Ana ganin zai ƙare ko dai inda ya gangaro sama da Haruru Falls zuwa wani tudun ruwa, ko kuma inda gabar ta buɗe zuwa Te Tī Bay, kusa da gadar da ke tsakanin yankin tarihi na Waitangi da garin Paihia .
Kogin Waitangi | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 28 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 35°18′59″S 173°49′28″E / 35.316477°S 173.824494°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Far North District (en) |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
Watershed area (en) | 308 km² |
River mouth (en) | Bay of Islands (en) |
Duba kuma
gyara sashe- Jerin koguna na New Zealand
Nassoshi
gyara sashe