Samfuri:Infobox river Kogin Waiaruhe kogi ne dake Arewa na Tsibirin Arewa Wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana arewa maso gabas daga asalinsa kusa da Ngawha Springs don isa arewacin kogin Waitangi kilomita biyar kudu da Kerikeri .

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe