Kogin Uere,wanda kuma aka rubuta kogin Were kogi ne a cikin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango.Ya samo asali ne kusa da kan iyaka da Sudan kuma yana gudana zuwa yamma don shiga kogin Uele.

Kogin Uere
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 3°33′N 25°15′E / 3.55°N 25.25°E / 3.55; 25.25
Kasa Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Territory Kasai-Oriental (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Ruwan ruwa Kongo Basin
River mouth (en) Fassara Kogin Uele

Nassoshi gyara sashe