Kogin Taumona
Kogin Taumona ƙaramin kogi ne dakeManawatū-Whanganui na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana kudu maso yamma daga asalinsa 12 kilometres (7 mi) yammacin Taumarunui don isa kogin Ohura .
Kogin Taumona | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 6 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 38°54′43″S 175°02′46″E / 38.912°S 175.046°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Manawatū-Whanganui Region (en) |
River mouth (en) | Kogin Ọhura |
Duba kuma
gyara sashe- Jerin koguna na New Zealand
Nassoshi
gyara sashe