Kogin Ōhura kogi ne dake yammacin Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand. Yana kwararowa kudu daga tushensa kusa da garin Ōhura, kuma yana gudana cikin kogin Whanganui .

A cikin Yuli 2020, Hukumar Kula da Yanayin Kasa ta New Zealand ta bayyana sunan kogin a matsayin Kogin Ōhura bisa hukuma.

Nassoshi gyara sashe