Kogin Mosope
Kogin Mosope wani mashigin ruwa ne na halitta a Botswana, yana wucewa ta ƙauyen Moshupa. Kogin Mosope ya haɗu da Kogin Kolobeng don samar da Metsimotlhaba wanda ya haɗu da Kogin Notwane kusa da Mochudi,kuma ya ci gaba zuwa Kogin Limpopo.
Kogin Mosope | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 905 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 21°07′S 26°16′E / 21.12°S 26.27°E |
Kasa | Botswana |
Duba kuma
gyara sashe- Su Pan