Kogin Mokhotlong
Kogin Mokhotlong kogi ne a arewa maso gabashin Lesotho.
Kogin Mokhotlong | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 29°16′02″S 29°02′15″E / 29.26709°S 29.03753°E |
Kasa | Lesotho |
Hydrography (en) | |
Ruwan ruwa | Orange River basin (en) |
River mouth (en) | Orange River (en) |
Kogin ya taso ne a matsayin haduwar kogunan tsaunuka da dama da ke kusa da kan iyakar Afirka ta Kudu,sannan ta bi ta arewa maso yamma zuwa wata mahadar ruwa daga kogin Sanqebetu, sannan ta nufi yamma zuwa gabar kogin Senqu a garin Mokhotlong.
Wuri
gyara sasheSamfuri:PoI start Samfuri:PoI Samfuri:PoI Samfuri:PoI[1][2] Samfuri:PoI end
Nassoshi
gyara sashe- ↑ "Mokhotlong". Google Maps. Google. Retrieved 7 March 2018.
- ↑ "Mokhotlong confluence into Senqu". OpenStreetMap. Retrieved 7 March 2018.