Kogin Milo kogi ne a kasar Guinea a yammacin Afirka.Yana tasowa a tsaunin Simandou kusa da Beyla,yana gudana kusan 20 kilometres (12 mi) zuwa kudu na Siguiri kuma yana gudana 300 kilometres (190 mi) arewa a lokacin ya zama daya daga cikin manyan magudanan ruwan kogin Niger.

gadar login mila
wani Baron kogin milo
taswirar login milo
Login Milo a da
hoton kogin Milo ta sam
hoton hada hada a kogin milo
hiton wani jirgi a login milo
wani bare na kogin milo
hoton yaro a gadar kogn milo
bakin ruwan kogin milo
taswira daukeda login milo

An kafa Daular Baté kafin mulkin mallaka a karni na sha bakwai kuma tana cikin kwarin kogin Milo. A zamanin mulkin mallaka,kogin ya kasance hanya mai kima ta sufuri,domin yakan bi ta jiragen ruwa masu nisa daga Kankan zuwa kogin Neja.