Kogin Massa ( Berber : ⴰⵙⵉⴼ ⵏ ⵎⴰⵙⵙⵜ,Larabci: واد ماسة‎ </link> ) kogi ne a kudancin Maroko dake yankin Sous. Ya samo asali daga Anti-Atlas kuma yana gudana arewa maso yamma yana ƙarewa a cikin Tekun Atlantika a wurin shakatawa na Souss-Massa.

Kogin Massa
General information
Tsawo 120 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 30°04′48″N 9°40′17″W / 30.08002°N 9.67128°W / 30.08002; -9.67128
Kasa Moroko
Territory Moroko
Hydrography (en) Fassara
Ruwan ruwa Massa River basin (en) Fassara
Tabkuna Youssef Ben Tachfine reservoir (en) Fassara
River source (en) Fassara Anti-Atlas (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Tekun Atalanta
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe