Mandrare kogi ne a yankin Anosy a kudancin Madagascar. Yana kwarara cikin Tekun Indiya kusa da Amboasary Sud. Ya zama bushe a wasu watanni na shekara.

Kogin Mandrare
General information
Tsawo 270 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 25°10′26″S 46°26′00″E / 25.1739°S 46.4333°E / -25.1739; 46.4333
Kasa Madagaskar
Hydrography (en) Fassara
Watershed area (en) Fassara 12,570 km²
River mouth (en) Fassara Tekun Indiya

A cikin 1957,kusa da Amboasary Sud an gina wata gada ta karfe mai tsawon mita 414,wadda Anciens Ets Eiffel ta tsara.

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin kogunan Madagascar