Mahajilo kogi ne a garin Menabe,yammacin Madagascar. Mawadatan kogin Sakay da kogin Kitsamby ne suka kafa ta. Yana gangarowa daga tsakiyar tsaunuka, don kwarara cikin kogin Tsiribihina.

Kogin Mahajilo
General information
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 19°41′00″S 45°22′23″E / 19.6833°S 45.3731°E / -19.6833; 45.3731
Kasa Madagaskar
River mouth (en) Fassara Tsiribihina River (en) Fassara

Ma'aikata da yawa suna yin tafiye-tafiyen rafting akan wannan kogin daga Miandrivazo.

Nassoshi gyara sashe