Kogin Mahajamba
Mahajamba kogin arewacin Madagascar ne.Yana bi ta Ankarafantsika National Park. An kewaye kogin a cikin mangroves.
Kogin Mahajamba | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 298 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 15°33′00″S 47°08′00″E / 15.55°S 47.13333°E |
Kasa | Madagaskar |
Hydrography (en) | |
Watershed area (en) | 14,883 km² |
River mouth (en) | Q2879658 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.