Kogin Louetsi kogi ne da ke kudu maso yammacin Gabon, ya ratsa Lardin Ngounié. Ya bi ta Bongolo sannan kuma Dam din Bongolo da ke bakin kogin yana samar da wutar lantarki ga kashi uku na kasar Gabon. A cikin 1993, an ba da sanarwar cewa za’a gina Louetsi kusa da Lébamba wadda Amurka, Kanada da Faransa suka biya kudi kimanin CFA69.280m.[1] An kiyasta jimillar kuɗin aikin da kimanin CFA281.745m.

Kogin Loutsié
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 2°14′37″S 11°25′59″E / 2.2436°S 11.4331°E / -2.2436; 11.4331
Kasa Gabon
Territory Ngounié Province (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. Africa research bulletin: Economic, financial, and technical series. Blackwell. 1993. p. 11260. Retrieved 31 March 2012.