Lindi ƙaramin kogi ne na arewa maso gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango.Ya ratsa ta Arewacin Kivu da lardunan Tsopo,kuma ya fantsama cikin kogin Kongo a yammacin Kisangani.

Kogin Lindi
General information
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 0°33′30″N 25°05′20″E / 0.5583°N 25.0889°E / 0.5583; 25.0889
Kasa Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Territory Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
Ruwan ruwa Kongo Basin
River mouth (en) Fassara Kogin Congo

Matsugunai gyara sashe