Kogin Kibali
Kogin Kibali wani rafi ne na kogin Uele a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo.Ya samo asali daga tsaunuka kusa da tafkin Albert kuma yana gudana zuwa yamma na kimanin 1,000 kilometres (620 mi)don shiga kogin Dungu a Dungu inda aka kafa kogin Uele.Uele wani rafi ne na kogin Ubangi,wanda daga baya ya kwarara zuwa cikin babban kogin Kongo .
Kogin Kibali | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 3°37′N 28°34′E / 3.62°N 28.57°E |
Kasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Territory | Kasai-Oriental (en) |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
Ruwan ruwa | Kongo Basin |
River mouth (en) | Kogin Uele |