Kogin Dungu (Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo)

Kogin Dungu kogi ne da ke ratsa lardin Haut-Uele a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo.Ta bi ta cikin garin Faradje,kuma ta haɗu da kogin Kibali a Dungu don samar da kogin Uele.

Kogin Dungu
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 690 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 3°37′11″N 28°33′54″E / 3.619773°N 28.564968°E / 3.619773; 28.564968
Kasa Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Territory Haut-Uele (en) Fassara da Kasai-Oriental (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Ruwan ruwa Kongo Basin
River mouth (en) Fassara Kogin Uele

Kogin yana gudana ne tsakanin garin Dungu da filin jirgin saman yankin.Kogin gida ne ga kada,damiji da macizai.A cikin Oktoban 2012 ruwan sama mai yawa ya sa kogin ya yi ambaliya,tare da nutsar da sassan dajin Garamba,ciki har da gidan manajan wurin shakatawa.