Kogin Kakahu kogi ne dake kudu Canterbury,wanda yake yankin New Zealand. Yana gudana gabas sannan kudu maso gabas daga tushen sa 15 kilometres (9 mi) gabas da Fairlie, tare da kogin Hae Hae Te Moana kafin ya kwarara cikin kogin Waihi kusa da garin Temuka .

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe