Kogin Hae Hae Te Moana kogi ne dake cikin yankin Canterbury wanda yake yankin New Zealand. Yafara samo asali ne a cikin Kololuwa hudu na arewa wanda yake reshan Kudancin Alps, tare da Reshen Arewa da Reshen Kudu wanda ke haɗuwa zuwa arewacin Pleasant Valley . Kogin yana gudana kudu maso gabas don shiga kogin Waihi kusa da Winchester . Kogin da aka hade ana kiransa Kogin Temuka, wanda ya ratsa Temuka don shiga kogin Opihi jim kadan kafin ya shiga cikin Canterbury Bight .

Kogin Hae Hae Te Moana
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 44°01′41″S 171°07′51″E / 44.0281°S 171.1308°E / -44.0281; 171.1308
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Timaru District (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Temuka River (en) Fassara

Duba kuma.

gyara sashe
  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi.

gyara sashe