Kogin Jikawo kogi ne na kudu maso yammacin kasar Habasha.Tashar ruwa ce ta kogin Baro,wanda yake haɗuwa a latitude da longitude

Kogin Jikawo
General information
Tsawo 50 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 8°22′N 33°46′E / 8.37°N 33.77°E / 8.37; 33.77
Kasa Habasha da Sudan ta Kudu
Hydrography (en) Fassara
Ruwan ruwa Nile basin (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Baro River (en) Fassara

Kogin ya taso ne a Habasha, amma a karkashinsa,ya kafa iyaka da Sudan ta Kudu.

Nassoshi gyara sashe