Kogin Imong ɗan gajeren kogi ne dake a yankin Guam wanda ke a cikin kasar amurka.[1] Tushensa akan layin dutsen da ke tsakanin Dutsen Jumullong Manglo da Dutsen Bolanos yana gudana arewa maso gabas a cikin iyakokin Talofofo biyu da Rundunar Sojan Ruwa zuwa Tafkin.[2]

Kogin Imong
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 13°20′19″N 144°41′51″E / 13.33861°N 144.6975°E / 13.33861; 144.6975
Kasa Tarayyar Amurka
Territory Guam
bakin kogin imong

Duba kuma

gyara sashe
  1. Samfuri:GNIS
  2. U.S. Geological Survey Geographic Names Information System: Imong River