Kogin Hagåtña
Kogin Hagåtña kogi ne dake united ackin jihar Guam wanda ke yankin Amurka . Hagåtña, babban birnin Guam,yana bakin kogin kuma yana da alaƙa da yankin gabas na birnin. An nuna bakin kogin akan Hatimin Guam da Tutar Guam.Kogin ya kasance yana yin daidai da bakin tekun, tare da kogin ya mamaye tekun yammacin Paseo de Susana da marina na yanzu.Duk da haka, bayan barnar da harin bama-bamai na Amurka ya yi a lokacin yakin da akayi acikin shekara ta 1944, Rundunar Sojan Ruwa ta Amurka ta mayar da kogin zuwa halin da yake ciki,mafi kai tsaye zuwa teku.Wannan ya haifar da alamun ƙasa kamar gadar Agana Spanish ba ta da ruwa a ƙarƙashinsa. Mafi yawan kifin da ake samu a cikin kogin shine Gabashin Pacific Bonito .Sauran jikunan ruwa da ke kusa da su sun haɗa da,Tashar Jirgin Ruwa na Hagåtña, Hagåtña Bay, Agana Swamp da Asan Bay .
Kogin Hagåtña | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 13°28′30″N 144°45′20″E / 13.47491°N 144.75548°E |
Kasa | Tarayyar Amurka |
Territory | Guam |
Duba kuma
gyara sashe- Jerin kogunan Guam