Kogin Escravos
Kogin Escravos wani kogi ne dake kudancin Najeriya. " Escravos " kalma ce ta Kasar Portugal wacce ke nufin "bayi" kuma yankin na daya daga cikin manyan cibiyoyin cinikayyar bayi tsakanin Najeriya da Amurka a karni na.[1] Kogin Escravos reshe ne ne kogin Neja, yana gudana na tsawon kilomita 57 kilometres (35 mi), yana ƙarewa a Bight of Benin na Gulf of Guinea inda yake kwarara zuwa Tekun Atlantika. [2] Chevron, babban kamfanin mai na Amurka, yana da babban wurin hako mai a Najeriya a bakin kogin Escravos. Wannan tashar mai tana ɗaukar kusan barrel 460,000 barrels per day (73,000 m3/d) duk rana.[3]
Kogin Escravos | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 56 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 5°35′N 5°10′E / 5.58°N 5.17°E |
Kasa | Najeriya |
Territory | Jihar rivers |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.britannica.com/place/Escravos-River
- ↑ The Escravos Bar Project, By Reuben K. Udo, Geographical Regions of Nigeria, Page 60
- ↑ The Escravos Bar Project, By Reuben K. Udo, Geographical Regions of Nigeria, Page 60