Kogin Chongwe kogi ne a kasar Zambiya. Kogin ya fara zuwa arewa maso gabashin Lusaka babban birnin kasar, kuma tare da babban kogin Kafue,ya ratsa cikin kogin Zambezi.[1]

Kogin Chongwe a ja.

Nassoshi gyara sashe

  1. Lusaka City Council & Environmental Council of Zambia 2008.

Ayyukan da aka ambata gyara sashe

  •  

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin kogunan Zambia