Kogin Chitake yana gudana ta cikin gandun dajin Mana Pools na kasar Zimbabwe,kuma yana da tushensa a cikin Zambezi Escarpment.Madogararsa ita ce maɓuɓɓugar ruwa na shekara-shekara a tsaunin tuddai,wanda ke gudana tsawon kilomita 1 a cikin ganuwar kogin.Kogin ya kwarara cikin kogin Rukomechi.

Kogin Chitake
Labarin ƙasa
Kasa Zimbabwe

Akwai babban wurin burbushin halittu akan kogin Chitake, inda aka sami adadi mai yawa na Syntarsus rhodesiensis.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe