Kogin Bloukrans (Grahamstown)
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Kogin Bloukrans (Grahamstown) yanki ne na kogin Kowie,kuma yana kusa da Grahamstown a lardin Gabashin Cape na Afirka ta Kudu.
Kogin Bloukrans | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 146 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 33°25′00″S 26°39′00″E / 33.4167°S 26.65°E |
Kasa | Afirka ta kudu |
Territory | Eastern Cape (en) |
River mouth (en) | Kowie River (en) |