Kogin Angas
Kogin Angas, wani bangare ne na magudanar ruwan kogin Murray,kogi ne da aka gano a yankin Adelaide Hills a jihar Ostiraliya ta Kudu.
Kogin Angas | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 48.5 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 35°23′54″S 138°59′57″E / 35.3983°S 138.9992°E |
Kasa | Asturaliya |
Territory | South Australia (en) |
Hydrography (en) | |
Ruwan ruwa | Murray–Darling basin (en) |
River mouth (en) | Lake Alexandrina (en) |
Hakika da fasali
gyara sasheKogin Angas yana tasowa a gefen gabas na Dutsen Lofty Ranges. ruwansa yana kusa da Macclesfield kuma yana gudana kullum a kudu ta Strathalbyn, yana shiga cikin tafkin Alexandrina kusa da garin Milang.Kogin ya sauko 232 metres (761 ft) sama da kilo mita arba'in da tara 49 kilometres (30 mi) hakika.
Garuruwan da ke gefen kogin sun hada da Macclesfield, Strathalbyn da Belvidere.
Etymology
gyara sasheAn ambaci sunan kogin a ranar talatin da ɗaya 31 ga watan Disamba, shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari takwas da talatin da bakwai 1837, yayin binciken Robert Cock, William Finlayson, A. Wyatt da G. Barton daga Adelaide zuwa tafkin Alexandrina . "Mun ba wa wannan kogin sunan Angas, don girmama shugaban Kamfanin Kudancin Australiya, wanda aka sani da sha'awar da kuma yin amfani da shi a madadin mulkin mallaka."
Duba kuma
gyara sashe- List of rivers of Australia § South Australia