Kogin Andoni

Kogi ne a Najeriya

Kogin Andoni (Okwan Obolo) daya ne daga cikin koguna a jihar Ribas, Najeriya. Kogin Andoni yana tsakanin sabon kogin Calabar da Kogin Imo.[ana buƙatar hujja]cewa an samo sunansa daga St. Anthony, wani mai bincike ne a Turai wanda ya ziyarci yankin a karni na 15.[1] Bakin kogin ya ba da hanya zuwa ga manyan itatuwan mangroves waɗanda ke da mahimmanci wurin zama ga dabbobin ruwa.[2]

Kogin Andoni
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 4°26′14″N 7°19′56″E / 4.4372°N 7.3322°E / 4.4372; 7.3322
Kasa Najeriya
Territory Jihar rivers
Kogin Andoni

Manazarta

gyara sashe
  1. The Obolo (Andoni) of the Eastern Niger Delta – University of Lagos
  2. Empty citation (help)