Kofi

masakin zuba abu mai ruwa-ruwa

Kofi (an kuma sanshi da Moɗa) wani makwashi ne da zaka iya zuba Abu aciki yaɗauka ba tare da ya zubeba. kamar ruwa, shayi, Kunu, koko.akwai na roba akwai na kwano ko tangaran.

Kofi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na drinking vessel (en) Fassara, archaeological artifact (en) Fassara, akwati da vessel (en) Fassara
Amfani drinking (en) Fassara
Facet of (en) Fassara tableware (en) Fassara
Contains (en) Fassara liquid (en) Fassara
Kofin shayi
kofin glass
Kofin yan wasa
koti

Manazarta gyara sashe