kiristanci a kasar Indiya Kiristanci shine addini na uku mafi girma a Indiya wanda ke da mabiya kusan miliyan 26, wanda ke da kashi 2.3 na yawan jama'a a ƙidayar 2011.[1] Rubuce-rubucen Saint Thomas Kiristoci sun ambaci cewaThomas Manzo ne ya gabatar da Kiristanci zuwa yankin Indiya, wanda ya tashi zuwa yankin Malabar (Kerala na yanzu) a cikin 52 AD.[2][3][4]

Kiristanci a Indiya
Christianity of an area (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Christianity on the Earth (en) Fassara da religion in India (en) Fassara
Facet of (en) Fassara Indiya
Ƙasa Indiya

Manazarta

gyara sashe
  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Christianity_in_India#cite_note-Reporter-1
  2. https://en.wikipedia.org/wiki/Christianity_in_India#cite_note-5
  3. https://en.wikipedia.org/wiki/Christianity_in_India#cite_note-india-180958117-6
  4. https://en.wikipedia.org/wiki/Christianity_in_India#cite_note-7