Kindia
Kindia ita ce birni na hudu mafi girma a Guinea, wanda ke da nisan mil 85 (kilomita 137) arewa maso gabas da babban birnin kasar Conakry. Yawan jama'arta a 2008 ya kai 181,126.[1] Kindia ta kasance babban birni kuma birni mafi girma a yankin Kindia . Hakanan ta kasance babban yanki na Guinea.
Kindia | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Gine | |||
Region of Guinea (en) | Kindia Region (en) | |||
Prefecture of Guinea (en) | Kindia Prefecture (en) | |||
Subprefecture of Guinea (en) | Kindia (en) | |||
Babban birnin |
Kindia Region (en)
|
Taswira
gyara sasheBirnin na kusa da Dutsen Gangan da Mariée Falls.
Tarihi
gyara sasheAn kafa birnin ne a shekara ta 1904 akan hanyar layin dogo na Conakry a Kankan.[2]
Tattalin arziƙi
gyara sasheKindia na bunƙasuwa be da gonakin ayaba biyo bayan gina layin dogo da aka rufe zuwa babban birnin.
Manazarta
gyara sashe- ↑ World Gazetteer [dead link], Retrieved on June 16, 2008
- ↑ Britannica, "Kindia", britannica.com, US, accessed on June 23, 2019