Kim Min-jae ( haifaffen 15 Nuwamba 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne mai taka leda a ƙungiyar Bundesliga Bayern Munich da Koriya ta kudu. Ana yi masa lakabi da Monster, Kim ana ɗaukarsa ɗaya daga cikin mafi kyawun masu tsaron baya a duniya.
Kim Min-jae
Rayuwa Haihuwa
Tongyeong (en) , 15 Nuwamba, 1996 (28 shekaru) ƙasa
Koriya ta Kudu Harshen uwa
Korean (en) Karatu Harsuna
Korean (en) Sana'a Sana'a
ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya Ƙungiyoyi
Shekaru
Wasanni da ya/ta buga
Ƙwallaye
South Korea national under-20 football team (en) ga Augusta, 2014-ga Augusta, 2014 2 0 Gyeongju Korea Hydro and Nuclear Power FC (en) 2016-Disamba 2016 17 0 South Korea national under-23 football team (en) ga Maris, 2016-Satumba 2018 8 0 Jeonbuk Hyundai Motors (en) 2017-2018 52 3 South Korea men's national football team (en) ga Augusta, 2017- 67 4 Beijing Guoan F.C. (en) ga Janairu, 2019-ga Augusta, 2021 45 0 Fenerbahçe Istanbul (en) 16 ga Augusta, 2021-27 ga Yuli, 2022 31 1 SSC Napoli (en) 27 ga Yuli, 2022-18 ga Yuli, 2023 35 2 FC Bayern Munich 18 ga Yuli, 2023- 39 2
Muƙami ko ƙwarewa
centre-back (en) Lamban wasa
3 Nauyi
86 kg Tsayi
190 cm
Kim Min-jae
Kim Min-jae
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta .