Uzoma Nwaozuzu Nwachukwu wanda aka fi sani da Kiliwi Nwachukwu, Killiwi Nwachukwu ko Killiwe Nwachukwu dan Najeriya ne dan gwagwarmayar kabilar Igbo. Ko da yake akwai hasashe cewa shi tatsuniya ne.

Kiliwi Nwachukwu
Rayuwa
Haihuwa 1931
Mutuwa 1992
Sana'a

Manazarta

gyara sashe