Sayyid Khalifa I bin Said al-Busaidi, GCMG, (ko Chalîfe) (c. 1852 - 13 ga watan Fabrairu shekara ta 1890) shi ne sarki musulman (Sultan) na uku 3 a kasar Zanzibar . Ya yi mulki a kasar Zanzibar daga 26 ga watan Maris 1888 zuwa 13 ga watan Fabrairu 1890 kuma ɗan'uwansa, Ali bin Said ya gaje shi.

Khalifah bin Said na Zanzibar
3. Sultan of Zanzibar (en) Fassara

26 ga Maris, 1888 - 13 ga Faburairu, 1890
Barghash bin Said of Zanzibar (en) Fassara - Ali bin Said of Zanzibar (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Unguja (en) Fassara, 1852
ƙasa Sultanate of Zanzibar (en) Fassara
Mutuwa Unguja (en) Fassara, 13 ga Faburairu, 1890
Ƴan uwa
Mahaifi Said bin Sultan Al Busaidi
Yare House of Busaid (en) Fassara
Sana'a
Sana'a sultan (en) Fassara
Kyaututtuka

Rayuwar shi A cikin shekarar 1870 babban ɗan'uwansa kuma wanda ya riga shi Barghash bin Said ya ɗaure shi saboda a na zargin shi ta tada da rikici da yin yunkurin juyin mulki. A cewar 'yar'uwarsu Emily Ruete, Barghash bai saki Khalifah ba kafin daya daga cikin' yan uwan su ya shirya don tafiya zuwa aikin hajji zuwa Makka, kuma "ba ya so ya kawo masa la'ana da aka furta a Birnin Mai Tsarki na Annabi. Amma 'yar' yar'uwarsa ba ta gafarta masa ba kafin ya saki Chalîfe marar laifi".

Manazarta

gyara sashe