Khadija Kyari jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood ta Dan jima a masana'antar fim din , tayi suna tayi fina finai da dama. Tana daya daga cikin yammatan kanniwud kyawawa.[1]

Takaitaccen Tarihin Ta gyara sashe

Khadija Kyari Cikakken sunan ta shine Khadija Aminu Kyari, ta fito a fina finai da dama a masana'antar kaneewood kamar su fim din "Hafiz" fitaccen fim na jarumi Kuma mawaki Umar M Sharif, fim din ya kunshi manyan jarumai mata hade zafafan Wakoki , fim din ya Yi kasuwa sosai, SE Kuma fim din "lantana".

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-31. Retrieved 2023-07-31.