Khadar Ayderus Ahmed (an haife shi ranar 10 ga watan Janairun 1981), ya kasance darektan Finnish-Somaliya ne kuma marubuci. An fi saninsa da jagorantar fim ɗin mai suna The Gravedigger's Wife.[1][2]

Rayuwa ta mutum

gyara sashe

An haifi Ahmed ranar 10 ga watan Janairun 1981 a Mogadishu, Somalia. A lokacin da yake da shekaru 16, ya koma Finland a matsayin 'yan gudun hijira tare da iyalinsa.[1][3][4]

Fim din da aka fi so

gyara sashe

A cikin shekarar alif 2022, Ahmed ya shiga cikin zaɓen fim na Sight & Sound na wannan shekarar. Ana gudanar[5] da shi a kowace shekaru goma don zaɓar fina-finai mafi girma a kowane lokaci, ta hanyar neman daraktocin zamani su zaɓi fina-finai goma da suka fi so.

Zaɓaɓɓun Fina-finai na Ahmed sune:

Fina-finai

gyara sashe
Year Film Role Genre Ref.
2008 Citizens Second assistant director, Writer Short film
2014 Me ei vietetä joulua Director, writer Short film
2017 Unexpected Journey Screenwriter, Story Film
2017 Yövaras Director, writer Short film
2019 The Killing of Cahceravga Director, writer Short film
2021 The Gravedigger's Wife Director, writer Film

Kyaututtuka da Ayyanawa

gyara sashe
Year Award Category Work Result Ref
2021 Africa Movie Academy Awards Best Director The Gravedigger's Wife Ayyanawa [6]
Best Film in An African Language Lashewa
Best First Feature Film by a Director Ayyanawa

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Interview with director Khadar Ayderus Ahmed : La Semaine de la Critique of Festival de Cannes". Semaine de la Critique du Festival de Cannes (in Turanci). Retrieved 2021-10-08.
  2. "'We are a nation of stories and poems': Khadar Ayderus Ahmed on The Gravedigger's Wife". Seventh Row (in Turanci). 2021-09-18. Retrieved 2021-10-08.
  3. "Cannesissa kilpailee kaksi suomalaista teosta – tänään nähty Guled & Nasra pääsi sarjaan, johon suomalaista pitkää elokuvaa ei ole ennen valittu". Yle Uutiset (in Yaren mutanen Finland). Retrieved 2021-10-08.
  4. "Elokuvat: Suomalaisen Khadar Ahmedin ohjaama Guled & Nasra pääsi Cannesin elokuvajuhlille – Ensimmäinen pitkä suomalaiselokuva, joka esitetään festivaalin arvostetussa kriitikkosarjassa". Helsingin Sanomat (in Yaren mutanen Finland). 2021-06-07. Retrieved 2021-10-08.
  5. https://www.bfi.org.uk/sight-and-sound/greatest-films-all-time/all-voters/khadar-ayderus-ahmed
  6. Banjo, Noah (2021-10-29). "FULL LIST: Ayinla, Omo Ghetto: The Saga bag multiple nominations at AMAA 2021". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2021-10-30.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe