Kemebradikumo Pondei
Kemebradikumo Pondei Ferfesa ne a kasar Nigeria kuma tsohon me bada umurni a (Niger Delta Development Commission), shugaba Muhammadu Buhari ne ya nada shi a 19, ga wata Fabrelu 2020.[1]
Kemebradikumo Pondei | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Farkon rayuwa.
gyara sasheDan asalin jihar Bayelsa ne kuma yayi makarantar (Federal Government College), ya karanci likitanci a jami'ar Lagos sannan yayi karatun a jami'ar Nottingham na kasar Ingila.[2][3]
Manazarta.
gyara sashe- ↑ https://www.vanguardngr.com/2020/07/reps-issue-warrant-of-arrest-on-nddc-boss-kemebradikumo-pondei
- ↑ https://punchng.com/buhari-enlarges-nddc-team-appoints-pondei
- ↑ Ameh, John (20 February 2020). "Buhari enlarges NDDC team, appoints Pondei". The Punch Newspaper. Retrieved 20 July 2020.