Kelvin Kiptum
Kelvin Kiptum Cheruiyot (2 ga watan Disamba 1999 - 11 ga Faburairu, 2024) ɗan tsare ne na kasar Kenya. A shekara ta 2024, yayi gudu ukku a cikin guje guje guda bakwai da kungiyar marathon suke a tarihi.[1] haka Kuma an sanya shi na farko a cikin masu gudu a cikin maza na duniya.[2]
Kelvin Kiptum | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Chepkorio (en) , 2 Disamba 1999 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Kenya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mutuwa | Kaptagat (en) , 11 ga Faburairu, 2024 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Yanayin mutuwa | accidental death (en) (traffic collision (en) ) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Malamai | Gervais Hakizimana (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle, long-distance runner (en) da marathon runner (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 59 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 178 cm |
Kiptum ya lashe duk kanin tseran da yayi guda ukku na marathon da yayi, daga cikin su akwai guda biyu wadanda manya ne na duniya baki daya Marathon Majors two (WMM) tsakanin Disamba 2022 da Oktoba 2023. Lokacinsa mutum uku ne daga cikin su bakwai masu saurin na gasar [3] ya aje tarihin da yayi gudun kasa da awa biyu da minti biyu a ko wanne gudu.
Kiptum yayi gudun da ba wanda ya taba yin sa a marathon a shekarar dubu biyu da biyu 2022 valancia marathon, ya zama mutum na uku ne kawai a tarihi da ya yi sa'o'i biyu da minti biyu kuma ya kafa lokaci na hudu mafi sauri lokacin a baki daya lokacinsa.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Marathon Men". worldathletics.org. World Athletics. n.d. Archived from the original on 12 February 2024. Retrieved 15 February 2024.
- ↑ "Men's Marathon (Half Marathon-25km-30km)". World Athletics. Archived from the original on 13 February 2024. Retrieved 12 February 2024.
- ↑ Douglas, Scott (3 February 2024). "Here's How Fast the World's Best Marathoners Can Run". Runner's World. Archived from the original on 12 February 2024. Retrieved 12 February 2024.
- ↑ Rathborn, Jack (4 December 2022). "Amane Beriso and Kelvin Kiptum pull off surprise wins in blazing times at Valencia Marathon". The Independent. Archived from the original on 5 December 2022. Retrieved 4 December 2022.