Keken ɗinki
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Keken dinki Wani na'ura ne dake amfani da ita wajen dunka kayan sakawa ko na amfani, irinsu takalma, jaka, fatan agogo, bargo, yadin kujera, jaka, akwati, ds-ds. Keken dinkin ya kasu kashi kashi akwai me amfani da wutan lantarki ( industrial) domin dinki akwai me amfani DArfly).Yaya sunan kayan jikin keken dinki
Amfani
gyara sasheAna amfani da keken dinki wajen dinka abubuwa da dama amman babban aikin keken dinki shine na dinka kayan sawa irinsu Riga, wando ds-ds.