Solomon Ataga (an haife shi 8 ga watan Afrilu shekara ta 1948) ɗan wasan damben Najeriya ne. Ya yi gasa a cikin babban nauyi na maza a wasannin bazara na skekarar 1980 . [1] A wasannin bazara na shekarar 1980 ya sha kashi a hannun Teófilo Stevenson na Cuba. [1]

Kehinde Aweda
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Janairu, 1975 (49 shekaru)
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Solomon Ataga Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 30 August 2009. Retrieved 27 December 2018.