Kebede Balcha (an haife shi a ranar 7 ga watan Satumbar shekarar 1951 - 10 ga watan Yulin shekarar 2018) ya kasance mai tseren gudun fanfalaki (Marathon runner) daga Habasha. Ya lashe lambar azurfa a gasar cin kofin duniya ta shekarar 1983 . Shi ne mai rikodi na yanzu na Marathon na kasa da kasa na Montreal tare da sa'o'i 2 da mintuna 10 da dakika 3 a cikin shekarar 1983.[1] A cikin shekarar 1999, ya nemi mafaka a garin Toronto, inda ya rayu har mutuwarsa a shekarar 2018. [2]
Kebede Balcha |
---|
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
7 Satumba 1951 |
---|
ƙasa |
Habasha |
---|
Mutuwa |
Toronto, 10 ga Yuli, 2018 |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
long-distance runner (en) |
---|
Athletics |
---|
Records |
---|
Specialty |
Criterion |
Data |
M |
---|
| |
Personal marks |
---|
Specialty |
Place |
Data |
M |
---|
| |
|
|
|
|
Shekara
|
Gasa
|
Wuri
|
Matsayi
|
Taron
|
Bayanan kula
|
1977
|
Athens Classic Marathon
|
Athens, Greece
|
1st
|
Marathon
|
2:14:40.8
|
1979
|
Montreal International Marathon
|
Montréal, Canada
|
1st
|
Marathon
|
2:11:35
|
1981
|
Montreal International Marathon
|
Montréal, Canada
|
1st
|
Marathon
|
2:11:11
|
1983
|
Tokyo Marathon
|
Tokyo, Japan
|
6th
|
Marathon
|
2:12:07
|
London Marathon
|
London, United Kingdom
|
4th
|
Marathon
|
2:11:32
|
Montreal International Marathon
|
Montréal, Canada
|
1st
|
Marathon
|
2:10:03
|
1984
|
Frankfurt Marathon
|
Frankfurt, Germany
|
2nd
|
Marathon
|
2:11:40
|
1985
|
Tokyo Marathon
|
Tokyo, Japan
|
2nd
|
Marathon
|
2:12:01
|
1985 World Marathon Cup
|
Hiroshima, Japan
|
11th
|
Marathon
|
2:11:19
|
Montreal International Marathon
|
Montréal, Canada
|
1st
|
Marathon
|
2:12:39
|
1986
|
Tokyo Marathon
|
Tokyo, Japan
|
11th
|
Marathon
|
2:14:11
|
1988
|
Rotterdam Marathon
|
Rotterdam, Netherlands
|
6th
|
Marathon
|
2:12:04
|
Fukuoka Marathon
|
Fukuoka, Japan
|
10th
|
Marathon
|
2:12:55
|
- ↑ "Obituary – Ethiopian marathoner Kebede Balcha |
Africathle" .
- ↑ "Kebebe Balcha" . Olympedia . OLYMadMen.
Retrieved January 4, 2022.