Toronto (lafazi : /toronto/) birni ne, da ke a lardin Ontario, a ƙasar Kanada. Ita ce babban birnin lardin Ontario. Toronto tana da yawan jama'a 2,731,579 , bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Toronto a shekara ta 1750. Toronto na akan tafkin Ontario ne.

Toronto
City of Toronto (en)
Flag of Toronto (en) Coat of arms of Toronto (en)
Flag of Toronto (en) Fassara Coat of arms of Toronto (en) Fassara


Kirari «Diversity Our Strength»
Suna saboda Fort Rouillé (en) Fassara
Wuri
Map
 43°40′13″N 79°23′12″W / 43.6703°N 79.3867°W / 43.6703; -79.3867
Ƴantacciyar ƙasaKanada
Province of Canada (en) FassaraOntario (mul) Fassara
Babban birnin
Ontario (mul) Fassara (1867–)
Yawan mutane
Faɗi 2,794,356 (2021)
• Yawan mutane 4,434.01 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 630.21 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Lake Ontario (en) Fassara, Humber River (en) Fassara, Don River (en) Fassara da Rouge River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 76 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Wanda ya samar John Graves Simcoe
Ƙirƙira 1750
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Toronto City Council (en) Fassara
• Mayor of Toronto (en) Fassara Olivia Chow (en) Fassara (12 ga Yuli, 2023)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo M
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 416, 647 da 437
Wasu abun

Yanar gizo toronto.ca
Twitter: TorontoComms Instagram: cityofto GitHub: CityofToronto Edit the value on Wikidata

Manazarta

gyara sashe