Keɓancewa
Keɓantawa shine ikon mutum ko ƙungiyar mutane don ɓoye bayanai game da kansu. Hakanan shine yadda mutane ke zaɓar wane bayani game da kansu suke son rabawa.Kasashe da yawa suna da dokoki game da keɓantawa. Wasu dokoki da tsarin mulki suna kare sirri, kamar Kundin Tsarin Mulki na Amurka da Sanarwar Haƙƙin Dan Adam ta Duniya. Wasu dokoki suna iyakance keɓantawa. Misali dokokin haraji suna tilasta wa mutane su bada bayanai game da kuɗin shiga tare da Kamfanoni gwamnati kuma na iya ƙarfafa mutane su raba bayanai game da kansu don musanya kuɗi ko wasu fa'idodi.
Keɓancewa | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 93 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 57°44′28″N 28°28′11″E / 57.741009°N 28.469857°E |
Kasa | Rasha |
Territory | Pskov Oblast (en) |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
Watershed area (en) | 822 km² |
Ruwan ruwa | Velikaya River basin (en) |
River mouth (en) | Cheryokha (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.