Kayseri birni ne, da ke a yankin Anatoliya ta Tsakiya, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, Kayseri tana da yawan jama'a 1,322,376. An gina birnin Kayseri kafin karni na talatin kafin haihuwar Annabi Issa.

Globe icon.svgKayseri
City of Kayseri.png

Suna saboda Caesar (en) Fassara
Wuri
 38°43′21″N 35°29′15″E / 38.7225°N 35.4875°E / 38.7225; 35.4875
Ƴantacciyar ƙasaTurkiyya
Province of Turkey (en) FassaraKayseri Province (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,389,680 (2018)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 1,050 m
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 38x
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 352
Wasu abun

Yanar gizo kayseri.bel.tr
Facebook: kayseribsbel Twitter: KayseriBSB Youtube: UC2Eo--ec1_aeEyx3Cd5mItQ Edit the value on Wikidata