Katrin Mueller-Rottgardt (an haife tane a ranar sha biyar 15 ga watan Janairun shekarar dubu ɗaya da ɗari tara da tamanin da biyu 1982) Yar wasan kasar Jamus ce, sannan kuma ɗan wasan tsere. Ita 'yar wasa ce mai rarrabuwa a T12 / F12 ma'ana tana da karancin hangen nesa kuma tana gudu da taimakon jagora mai hangen nesa.

Katrin Mueller-Rottgardt
Rayuwa
Haihuwa Duisburg, 15 ga Janairu, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Jamus
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango da para athletics competitor (en) Fassara
katrin mueller
Katrin Mueller-Rottgardt

Ta yi gasar ne a wasannin nakasassu na nakasassu na shekarar dubu biyu da goma sha shida 2016 a tseren mita ɗari 100, mita ɗari biyu 200 da tsalle mai tsayi . Ta yi tagulla a cikin tsaran mita ɗari 100 tare da mafi kyawun abin da ke da kyau na dakika sha ɗaya da ɗigo casa'in da tara 11.99. Ta gudu tare da Noel Philippe Fiener.

Duba kuma

gyara sashe
  • Jamus a gasar wasannin nakasassu ta bazara ta shekarar dubu biyu da goma sha shida 2016

Manazarta

gyara sashe

 

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe
  • Katrin Mueller-Rottgardt at the International Paralympic Committee (also here)