Duisburg [lafazi : /duisburg/] birni ce, da ke a ƙasar Jamus. A cikin birnin Duisburg akwai mutane kinamin 491,231 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin Duisburg a karni na ɗaya bayan haifuwan annabi Issa. Sören Link, shi ne shugaban birnin Duisburg.

Globe icon.svgDuisburg
Flagge der Stadt Duisburg mit Wappen.svg DEU Duisburg COA.svg
Duisburg - Schwanentorbrücke 1.jpg

Wuri
North rhine w DU.svg
 51°25′56″N 6°45′40″E / 51.4322°N 6.7611°E / 51.4322; 6.7611
Ƴantacciyar ƙasaJamus
Federal state of Germany (en) FassaraNorth Rhine-Westphalia (en) Fassara
Government region of North Rhine-Westphalia (en) FassaraDüsseldorf Government Region (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 495,885 (2021)
• Yawan mutane 2,130.09 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Regionalverband Ruhr (en) Fassara da Rhine-Ruhr Metropolitan Region (en) Fassara
Yawan fili 232.8 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Ruhr (en) Fassara, Rhine (en) Fassara, Alte Emscher (en) Fassara, Kleine Emscher (en) Fassara da Rhine–Herne Canal (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 33 m
Wuri mafi tsayi Haus Hartenfels (en) Fassara
Sun raba iyaka da
Tsarin Siyasa
• Shugaban gwamnati Sören Link (en) Fassara (1 ga Yuli, 2012)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 47279, 47001, 47051 da 4100
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 02066, 02841, 02151, 0203 da 02065
NUTS code DEA12
German municipality key (en) Fassara 05112000
Wasu abun

Yanar gizo duisburg.de
Instagram: duisburg_de Edit the value on Wikidata
Duisburg.