Kasuwancin yanar gizo wata hanyar kasuwanci ne na zamani da yazo da cigaba sosai a wannan lokacin sannan ya takaita zirga-zirga a ɓangaren yan kasuwa domin zaka yi amfani da wayar hannun ka ne ko kwamfutar ka wajen siyen kayayyaki daga wani waje kuma a kawo maka inda kake ba tare da kaje da kanka ba.[1] Kasuwancin yanar gizo ya kawo kara hadaka kasuwanci a duniya domin yanzun kasashen masu tasowa suna alfahari da kasuwancin yanar gizo

Kasuwanci
specialty (en) Fassara, academic discipline (en) Fassara da function (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na economic activity (en) Fassara da public communication (en) Fassara
Bangare na kamfani da tattalin arziki
Hashtag (en) Fassara marketing
Gudanarwan marketer (en) Fassara, mai kula da dandalin sada zumunta, marketing consultant (en) Fassara da marketing executive (en) Fassara
Object class of occurrence (en) Fassara kayayyaki
abubuwan da ake kira fa yananar gizo

Amfanin sa

gyara sashe

Illolin kasuwancin yanar gizo

gyara sashe

Duk da nasarorin kasuwancin yanar gizo to aƙwai illoli da dama a tattare da shi domin a kasuwancin yanar gizo akan yawaita damfarar mutane ko kuma a basu kayan da basu ne suka siya ba ko kuma a turo masu kayan da basu da inganci sosai.[2]

Manazarta

gyara sashe