Karol Robak (an haife shi ranar 24 ga watan Agustan 1997, Poznań) ƙwararren ɗan wasan taekwondo ne na Poland.

Karol Robak
Rayuwa
Haihuwa Poznań (en) Fassara, 24 ga Augusta, 1997 (26 shekaru)
ƙasa Poland
Karatu
Harsuna Polish (en) Fassara
Sana'a
Sana'a taekwondo athlete (en) Fassara
Nauyi 70 kg
Tsayi 186 cm

Ya fafata a gasar Olympics ta bazara a shekarar 2016 a Rio de Janeiro, a tseren kilo 68 na maza.[1]

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe