Karim Handawy ( Larabci: كريم هنداوي‎; an haife shi a ranar 1 ga watan Mayu shekara ta alif ɗari tara da tamanin da takwas 1988)[1] ɗan wasan ƙwallon hannu ne ɗan ƙasar Masar wanda ke buga wasa a kulob ɗin Khaleej da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Masar.[2]

Karim Handawy
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 1 Mayu 1988 (36 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Zamalek SC (en) Fassara-
Beşiktaş JK (handball) (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa goalkeeper (en) Fassara
Nauyi 92 kg
Tsayi 187 cm
Karim Handawy

Ya wakilci Masar a Gasar Wasannin kwallon Hannu na Maza ta Duniya a shekarun 2015, 2017, 2019, [3] [4] 2021, da 2023 da kuma a gasar Olympics ta bazara ta shekarun 2020 da 2016.[5]

Manazarta

gyara sashe
  1. Karim Handawy at European Handball Federation
  2. "2015 World Championship Roster" (PDF). IHF . Archived from the original (PDF) on 18 December 2014. Retrieved 15 January 2015.
  3. 2019 World Men's Handball Championship roster
  4. ﻟﻤﻮﻧﺪﻳﺎﻝ ﺍﻟﻴﺪ " . kooora.com . 7 January 2019.
  5. Karim Handawy at Olympics at Sports-Reference.com (archived)