Kungiyar kwallon kwando ta Kano Pillars kungiyar kwallon kwando ce ta Najeriya wadda take a cikin birnin Kano. Ƙungiyar tana wasa a Firimiya Lig na Najeriya kuma tana riƙe da tarihin mafi yawan lashe gasar tare da 6. [1] Kungiyar ta buga gasar cin kofin zakarun kungiyoyin kwallon kafa na FIBA a kai a kai, inda ta ci tagulla a shekarar ta alif1985 da 1987.

Kano Pillars BC
basketball team (en) Fassara
Bayanai
Wasa Kwallon kwando
Ƙasa Najeriya
File:Kano Pillars logo.png
Tambarin Ƙungiyar Ƙwallon Kwando ta Kano Pillars

Daraja gyara sashe

Gasar Lig ta Firimiyar Najeriya

  • Nasara sau (6): 2009, 2010, 2013, 2014, 2016, 2017
  • Mataki na biyu ssu (2): 2012, 2015

FIBA Africa Basketball League

  • Mataki na uku sau (2): 1985, 1987
  • Mataki na huɗu 2016 FIBA Africa Clubs Champions Cup

Manazarta gyara sashe