Kannat Tabla, ƙauye ne a cikin Saipan,Arewacin Mariana Islands.Yana tsakiyar tsibirin ne.Yana amfani da UTC+10:00 kuma mafi girman makinsa shine ƙafa 374. Tana da yawan jama'a 874. A arewacinta,akwai garin Chalan Kiya,kudu,akwai garin As Terlaje,daga gabas kuma akwai garin San Vincent.

Kannat Tabla
Wuri
Map
 15°09′49″N 145°43′55″E / 15.1636°N 145.7319°E / 15.1636; 145.7319


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe